Yajin aikin ASUU
Lakcarorin Najeriya karkashin kungiyar malaman kwalejojin ilimi, COEASU, sun janye yajin aikin da suka yi na tsawon kwanaki 60, The Punch ta rahoto. An dauki wa
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi, a jiya ya jaddada cewa babu yadda za a yi kasar nan ta ci sabon bashin Naira tiriliyan 1.1, domin biyan bukatar ASUU...
Gwamnan Jihar Ebonyi kuma shugaban kungiyar gwamnonin Kudu maso Gabas, David Umahi ya ce ilimin Jami'a fa ba na kowa da kowa bane, rahoton The Punch. Umahi ya
Abdulhadi Dankama ya samu shiga sashen ilmin lissafi a jami'ar Bayero ta jihar Kano domin yin digirinsa na farko, amma matsalolin ASUU sun zo da cikas gareshi.
Yawan shiga yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ke yi na tilasta wa daliban Najeriya zama a gida tare da bata lokaci mai tsada na karatun dalibai.
Wani dalibin aji biyu na Jami’ar Yusuf Maitama Sule da yajin aiki ASUU ya shafa ya kama wata sana’ar sayar da “Shayi” a garin Dawakin Dakata a jihar Kano...
Christiana Pam, wata lakcara a Jami'ar Uyo, Jihar Akwa Ibom, ta ce sana'ar sayar da dankali ta runguma domin kula da kanta tun bayan fara yajin aikin ASUU. A r
Abuja - Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo, ya bayyana a jiya cewa Gwamnatin Tarayya ba ta da hurumin ciyo bashin Naira Tiriliyan 1.2 a duk shekara domin
Kungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU, reshen Jami'ar Kaduna (KASU) ta ki komawa aji duk da barazanar da Gwamna Nasir El-Rufai ya yi na cewa zai kore su.
Yajin aikin ASUU
Samu kari