Yajin aikin ASUU
Daya cikin 'ya'yan Gwamna Nasir El-Rufai na Jihar Kaduna, ya janyo cece-kuce a dandalin sada zumunta bayan ya kira kungiyar ASUU 'kungiya mara amfani'. ASUU, a
Wani dalibi ya bayyana cewa yajin aikin ASUU da ke gudana a yanzu haka alkhairi ne a bangarensa domin ya yi amfani da wannan damar wajen bunkasa kasuwancinsa.
Kungiyar ta dauki wannan matakin ne bayan zaman majalisar zartarwar na kasa da aka yi a hedikwatar kungiyar da ke Jami’ar Abuja da sanyin safiyar yau Litinin.
Jami’o’i Na Cigaba da Botsarewa ASUU. Jami’o’in Jihohi na komawa aiki bayan barazanar Gwamnoni na tsaida albashinsu kamar yadda Gwamnatin Tarayya tayi alwashi.
Emmanuel ya dage cewa, kamata ya yi gwamnatin Buhari ta kafa kwamitin masoya Najeriya da za su kawo shawarwari masu kyau don ci gaban kasar nan baki daya...
Majalisar zartaswar kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya watau ASUU a daren Lahadi zata zauna kan yanke shawara kan yajin aikin da aka kwashe watanni shida anayi
Farfesa Emmanuel Osodoke, shugaban kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ya kira wasu jami'o'in jihohin Najeriya a matsayin makarantun 'bogi', The Cable t
Kungiyar Ma'ikatan Fasahar da ke a Jami’o’in Najeriya, NAAT, ta dakatar da yajin aikin da take yi na tsawon wata biyar a fadin kasa, Daily Nigerian ta rahoto. S
Yajin aikin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ya shiga kwanaki 191 ya zuwa ranar Alhamis, 25 ga watan Agusta, sai dai, wasu jami’o’in jiha sun fice daga wannan.
Yajin aikin ASUU
Samu kari