Arewa
Kungiyar CAN ta gargadi wasu gwamnonin Arewacin Najeriya guda hudu kan rufe makarantu saboda samun sauki a azumin watan Ramdan da ake ciki a yanzu.
Babban limamin Edo, Sheikh Abdulfattah Enabulele ya nuna rashin amincewarsa kan matakin kulle makarantu da wasu gwamnonin Arewa suka dauka saboda azumin Ramadan.
Kungiyar SOKAPU ta sake daura damara don samun jihar Gurara, tana tattaunawa da mahukunta, tana mai cewa jihar za ta iya dogara da kanta idan an ƙirƙire ta.
Rundunar yan sanda ta kaddamar da bincike bayan mutuwar wani jami'inta mai muƙamin sufata da aka farmaka a Jos da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Gwamnatin Kogi ta fara karɓar harajin GR daga masu filaye. Amma ba za a biya haraji kan gine-ginen gwamnati, wuraren ibada, asibitoci, da makarantu ba.
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta bayyana cewa matukar gwamnati ba za ta dauki matakin da ya dace a kan kisan direbobin Arewa ba, za a fuskanci barazanar tsaro.
Rabaran Matthew Kukah ya ce mutane 12,000 sun mutu a Arewa maso Yamma cikin shekaru 10, sakamakon hare-haren 'yan ta'adda. AAn kawo hanyoyin dakile rikicin.
Omoyele Sowore ya soki rufe makarantu a Arewa yayin Ramadan, yana mai cewa matakin jahilci ne, kuma a Saudiyya ba sa yin hakan domin ilimi ya fi muhimmanci.
Sanatan Taraba ta Kudu, David Jimkuta ya nuna ɓacin ransa kan hana jirgin saman da ya ɗauko sanatocin da ya gayyata sauka. Taraba, ya ce duk siyasa ce.
Arewa
Samu kari