Arewa
Gwamnatin Bauchi ta sanar da rufe dukkanin makarantu na gwamnati da na masu zaman kansu daga 1 ga Maris har zuwa 5 ga Afrilu, domin shirin azumin Ramadan na 2025.
Hon. Usman Zannah ya raba tallafin abinci ga mutane 5,000 a mazabarsa domin rage wahalhalu, musamman a yanzu da ake shirin fara azumin watan Ramadan.
‘Yan bindiga sun kashe manoma 9 a yankin Karaga, inda suka sace mutane 6 a Farin-Doki, tare da kwashe shanu. Halin tsaro a Neja na kara tabarbarewa.
Yayin da take kokarin inganta ilimi a shiyyar Bauchi ta Kudu, Gidauniyar Ibrahim Ali Usman ta raba fom na JAMB guda 300 ga dalibai da aka zaba daga yankin.
A lakacin da 'yan ta'adda ke murnar samun kudin fansa dafa wasu mazauna Zamfara, sojoji sun ba su mamaki ta hanyar bude masu wuta da hana mika masu kudin.
Barista Kusamotu ya ce Gwamna Mutfwang ba shi da ikon hana hakar ma’adinai a Filato, yana mai cewa wannan mataki ya sabawa kundin tsarin mulkin kasa.
Ana shirin fara azumin 2025 kayan abinci sun yi sauki a kasuwanni Kano, Niger Taraba da jihohin Arewa. Farashin gero, wake, masara, shinkafa da dawa sun karye.
Rundunar sojin Najeriya ta bukaci mazauna Sokoto da kada su biya harajin N25m da Turji ya kakaba, tana mai cewa ana nemansa kuma za a murkushe shi.
Jihar Benue ta sanar da barkewar zazzabin Lassa, inda mutum 5 suka kamu, 3 sun mutu. Gwamnati ta dauki matakan dakile cutar tare da wayar da kan jama’a.
Arewa
Samu kari