Arewa
Rundunar sintiri ta sama ta rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fara aikin sintiri da sa ido a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna domin dakile harin 'yan bindiga.
A ranar Talata tsohon Gwamnan Jihar Legas ya kai ziyara Kaduna don jajanta wa Gwamna Nasir El-Rufai da mutanen jiharsa akan harin da ‘yan ta’adda suka kai wa j
Kakakin rundunar ‘yan sandan Kano, Abdullahi Haruna Kiyawa ya bayyana cewa an kwato fiye da katunan ATM guda 15 daga hannun Juliet da ake zargi da damfarar.
Jigon siyasar jihar Gombe, kuma sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya zai koma jam'iyyar PDP gobe Laraba. Wannan na zuwa ne bayan da rikici ke kara yawa tsakanin
Wani bincike da aka gudanar a faɗin kasuwannin jihar Kwara ya nuna yadda farashin kayayyakin da aka fi amfani da su lokacin Azumi sun yi tashin wuce tsammani.
Mamban kungiyar dattawan Arewa, Usman Yusuf, ya bayyana abinda malamin addinin Islama Ahmad Gumi, ya fada wa ‘yan bindiga da suka hadu da su a cikin dajika.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin Kaduna, sun sace wasu mutane 22 a wani rahoton 10. Sun bi gida-gida ne domin sace maza tare da matansu a yankin.
Wani mummunan labari da ke shigowa gare mu ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun harbe dan kwamishinan tsaron jihar Zamfara mai ci a halin yanzu.
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
Arewa
Samu kari