Arewa
Bidiyon ya kuma janyo cece-kuce musamman yadda mutumin ya bayyana cewa ya sanya wa abin da ya haifa suna Ngozi saboda tsananin kaunar harshen inyamuranci...
Gwamnonin jam’iyyar APC daga yankin Arewa maso Yamma da sauran shugabannin shiyyoyin sun gana kan kujerar mataimakin shugaban kasa na jam’iyya mai mulki...
Shugabannin yankin arewa maso yammacin Najeriya sun gudanar da taro a jihar Kaduma, sun naɗa wakilai da zasu gana da Tinubu kan wasu batutuwa masu muhimmanci.
Gwamnatin tarayya ta ce 'yan ta'adda ne ke kawo ci baya a kokarin da ake na samar da tsayayar wutar lantarki mai dorewa ga 'yan Najeriya, musamman yankin arewa.
A yau 29 ga watan Yuni ne rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar karbar akalla 'yan ta'addan Boko Haram 314 da suka mika wuya a karamar hukumar Bamata jihar Born
Rundunar jami'an tsaron NSCDC reshen jihar Gombe a ranar Talata, 28 ga watan Yuni ta kama ‘yan mata akalla 20 da samari 14 da suka hada da yara kanana da ake za
Wata Ambaliya da guguwar iska mai tsanani sanadiyyar mamakon ruwan sama ya yi ajalin mutumu uku yayin da gidajen mutane 2,250 duka rushe baki ɗaya a jihar Kano.
Shugaban kungiyar dattawan arewa, Farfesa Ango Abdullahi, yace halin da siyasar Najeriya ke ciki shi ne jigon tattaunawarsa da tsohon shugaban kasa Obasanjo.
Kungiyar zamantakewa da siyasa ta Yarbawa mai suna Igbimo Apapo Yoruba Lagbaye, ta zargi yan siyasar arewa da shirin fitar da Tinubu daga tseren shugaban kasa.
Arewa
Samu kari