Arewa
Ladipo Johnson, mai magana da yawun jam'iyyar NNPP ya bayyana cewa, dan takarar shugaban kasan jam'iyyar na da dalilansa na kin amsa gayyatar dattawan Arewa.
Duba da kara karbuwa da Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, LP, ke kara samu, jam'iyyar APC ta yi wani hasashe kan wasu abubuwa da
Mai marataba sarkin zazzaun kuma uba ga hukumar da ke kula da kasuwar duniyar kasa da kasa ta Kaduna (KADCCIMA), Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, ya yi kira ga arew
Mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar LP, Mista Peter Obi, yace ba maganar ci gaba da kamfe har sai ya kai ziyarar jaje wasu jihohin da ruwa ya taba
Wank Kwale-Kwale da ya ɗakko masu zuwa wurin bikin Maulidi a yankin karamar hukumar Shagari, jihar Sakkwato, ya kife a ruwa, mutane 15 daga ciki sun rasu .
Tsohon Sanata da ya wakilci Katsina Ta Kudu a majalisar dattawa, Abu Ibrahim, ya bayyana cewa dan takaran kujeran shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,
Hakeem Baba Ahmad ya yi martani bayan 'Dan takaran NNPP, Rabiu Kwankwaso wanda ya aikawa kwamitin hadakar Arewa doguwar wasika, yana mai zarginta da son kai
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Bola Ahmed Tinubu, ya nemi Atiku Abubakar ya saka masa kan karamcin da ya masa a 2007.
Wani haɗarin mota da ya rutsa da mutane 20, 11 daga ciki sun rigamu gidan gaskiya yayin da wasu Takwas ke kwance a Asibiti inji kwamandan hukumar FRSC na Bauchi
Arewa
Samu kari