Arewa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rubutawa majalisar dattawa wasika yana neman a tantance sunayen ministoci bakwai da za su maye gurbin wasu ministocionsa.
Shugaban Angwan Fada da ke kauyen Rubu inda ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wasu jama'ar coci a ranar Lahadi, Elisha Mari ya fita daga hannunsu kuma sun nemi ya
An sallami wani tsohon shugaban kasan Najeriya, Janar Abdulsalami Abubakar, wanda aka kwantar a asibitin birnin Landan saboda rashin lafiyar da ba a san ko wane
Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Abubakar Tatari Ali a Bauchi, ta dakatar da wata babbar ma’aikaciya, Misis Raliya Kashim, bisa zargin hannu dumu-dumi a shiga siya
A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce masu daukar doka a hannunsu, rike makamai ba bisa ka’ida ba da kuma cin gajiyar rashin tsoro za su fuskanci hukun
Akalla ‘yan gudun hijira 11 galibi mata da kananan yara ne suka samu munanan raunuka a yammacin ranar Alhamis, yayin da wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton
‘Yan sandan sun kuma kwato bindigu kiran AK47 da Ak49 dauke da alburusai masu da wata motar aiki da ‘yan bindigan ke amfani da su wajen gudanar da munanan ayyuk
Hukumar yan sanda ta samu gagarumar nasara inda ta yi ram da wani mutumi da take zargin ya ƙware a haɗa bama-bamai a yankin jihar Taraba ranar Laraba da ta wuce
A wani sabon hari da aka kai wasu kauyukan da ke karkashin karamar hukumar Danko/Wasagu a jihar Kebbi, wasu ‘yan bindiga akalla 200 sun kai hari tare da kashe w
Arewa
Samu kari