Arewa
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kaduna, Mista Daniel Amos ya bai mutanen yankinsa fiye da dubu daya kulawar lafiya kyauta musamman ga marasa karfi.
Kungiyar dattawan arewa ta bukaci gwamnati da ta gudanar da cikakken bincike kan harin da sojoji suka kai wa masu maulidi bisa kuskure a kauyen Tudun Biri.
Rundunar sojin Najeriya ta yi martani game da harin bam a Kaduna kan masu Maulidi inda ta shawarci jama'a da su rinka sanar da jami'an tsaro yayin tarukansu.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta yi martani game da harin bam kan masu bikin Maulidi a jihar Kaduna inda ta ce labarin kanzon kurege ne babu gaskiya a cikinsa.
Gwamnatin jihar Kwara ta ce babu wani dalili da zai saka a sayar da babban otel din jihar, kawai ta yi gwanjon kayan cikinsa ne don yin gyare-gyare.
Jigon NNPP, Olufemi Ajadi ya zargi APC da kokarin kwace kujerar Abba Kabir na Kano inda ya ce ba za su yi nasara ba sai Abba ya yi shekaru takwas.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir ya kaddamar da bas bas na asibitin tafi da gidanka don amfanin Kanawa da ba su kulawar gaggawa a jihar baki daya.
Jami'an NDLEA sun yi nasarar kama wani mutum, Anas Sani, da ake zargin manomin ganyen wiwi ne a garin Sanyinna da ke karamar hukumar Tambuwal a jihar Sokoto.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bankado wata badakala ta kayan tallafi da gwamnatinsa ta ware don rage wa mutane radadin cire tallafin mai.
Arewa
Samu kari