Arewa
Dillalan hatsi a kasuwar hatsi ta kasa da kasa ta Dawanau a jihar Kano sun karya farashin hatsi domin rage radadin da jama'a ke fuskanta a jihar.
'Yan sanda a jihar Sokoto sun tabbatar da nasarar cafke wani da ke kulawa da 'yan bindiga idan sun samu raunuka a birnin Sokoto mai suna Jamilu Yusuf.
Shehu Sani ya caccaki sarakunan Arewa kan kokawa da suka yi game da wahalar da ake sha a karkashin gwamnatin Tinubu, yana mai cewa sun yi gum a lokacin Buhari.
Kwamishinar harkokin mata da walwala, Hajiya Zuwaira Gambo, ta bayyana cewa mutuwar shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, ta taimaka wajen samun zaman lafiya.
Yayin da ake zargin akwai cin hanci da rashawa a bangaren shari'a, da alamu akwai kamshin gaskiya bayan shugabar alkalan jihar Neja ta tabbatar da haka.
Sarkin Musulmi da sauran Sarakunan Arewa sun yi zama a Kaduna, sun fadawa kan su gaskiya. Sarakunan sun ce lamarin wahalar rayuwa da yunwa ta kai intaha.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta haramtawa Gwamna Abba Kabir rusa wasu gidaje a Unguwar Salanta bayan an shirya rushe su a yankin.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar ya nuna damuwa kan yadda aka bar matasa babu aikin yi inda ya ce hakan babban barazana ce ga Najeriya.
Kungiyar dattawan jam’iyyar APC a yankin Arewa ta Tsakiyan Najeriya sun goyi bayan shugabancin Abdullahi Umar Ganduje inda suka ce ya yi abin da ya dace.
Arewa
Samu kari