Anambra
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta yi duk abinda ya dace, domin tabbatar da an gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, ranar 6 ga Nuwamba.
An tura runduna ta musamman ta 'yan sandan Najeriya da sabon kwamishina zuwa Anambara gabanin zaben gwamna a jihar da aka shirya gudanarwa a watan Nuwamba.
Mutane sun shiga yanayin tashin hankali da fargaba a cikin babban birnin jihar Anambra, biyo bayan kisan da wasu yan bindiga suka yi wa mutum uku (3) a garin.
'Yan ta'addan IPOB sun kone gidan hadimin gwamnan jihar Legas a can kauyensu. Ya bayyana yadda CCTV ta dauki yadda suka zo suka kone gidan nasa a garin Nnewi.
'Yan bindiga sun kai munanan hare-hare a yankin kudu maso gabashin Najeriya, inda suka kona motar hukumar DSS da kuma yin harbe-harbe a ofishin hukumar Road Saf
Wani daga cikin tsoffin shugabannin IPOB ya tono batu, ya ce 'yan IPOB ne suka kashe mijin tsohuwar minista Dora Akunyili. Ya bayyana cewa, su ne suke kashe-kas
Gwamnan jihar Anambra ya sanar da ba da ladar N20m ga duk wanda ke da bayanai masu muhimmaci da za su kai kame wadanda suka kashe Dr Chike Akunyili da aka kashe
A cewar BudgIT, jihohi biyar da suka fi kokari a shekarar 2021 sune Rivers, Lagos, Anambra, Ebonyi, Kebbi. Wannan rahoton ya fito ne daga sabon wallafar NBS.
Rahoto ya bayyana cewa wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun sheƙe mutum ɗaya tare da jikkata wasu yayin da suka farmaki mambobin APC a jihar Anambra.
Anambra
Samu kari