Anambra
Yayin da hukumar zabe mai zaman kanta ke cigbaa da aikin tattara sakamakon gwamnatin jihar Anambra, ɗan takarar APGA na kan gaba da kuri'u mafiya rinjaye .
Charles Chukwuma Soludo na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ya lashe zaben kananan hukumomi goma sha daya kawo yanzu da ake cigaba tattara kuri'
Charles Soludo dan takarar jam'iyyar All Progressives Grand Alliance ya sake lashe karamar hukumar Orumba ta arewa a zaben gwamnan jihar Anambra da ke gudana.
Darakta janar na hukumar NYSC ya ziyarci jihar Anambra domin ganewa idonsa abubuwan da ke faruwa na kokari da gudunmawar 'yan bautan kasa a zaben gwamnan jihar.
Mutane masu kaɗa kuri'a sun garkame ma'aikatan zaɓe a gundjmar Oko II, ƙaramar hukumar Orumba North lokacin da suka so guduwa daga wurin zuwa karamar hukuma
A yau Asabar ne jama'ar jihar Anambra za su fito kwansu da kwarkwata domin zaben gwamnan da zai shugabancesu nan da shekaru hudu. Akwai 'yan takara 18 a zaben.
Daya daga cikin babbar matsalar da ke cigaba da haifar da matsala a Najeriya shi ne siyan kuri'a, wanda kuma ya cika a zaben gwamnan jihar Anambra da ake yi.
Anambra - Dan takaran jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Charles Soludo, ya bi manyan abokan hamayyarsa karamar hukumarsu kuma ya lallasa su.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ya umarci dukkan kwamandoji da su tattaro sunayen 'yan sandan da ke aikin zabe a Anambra kuma ba biya.
Anambra
Samu kari