Anambra
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe jami’an hukumar kula da hana afkuwar hadarurruka ta kasa (FRSC) uku a jihar Anambra. Lamarin ya afku ne a ranar Lahadi.
An tashi da tashin hankali mai tsanani a jihar Anambra yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka ƙona dakatariyar ƙaramar hukuma kacokan, kuma mutum ɗaya ya mutu.
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta’adda ta IPOB/ESN a Osumoghu, dake jihar Anambra.
A yammacin Laraba ne Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta saki tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wanda yayi kwanaki shida.
Gwamnan jihar Anambra ya yi sabbin nade-nade a karo na biyu tun bayan rantsar dashi a matsayin gwamnan jihar a makon da ya gabata. An bayyana sunayen jami'an.
Hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta bayyana cewa ta gano jami’inta da ke da alhakin nada da fitar da bidiyon Obiano.
Hukumar yaki da rashawa (EFCC), ta ce kamen Willie Obiano, tsohon gwamnan jihar Anambra tare da yi masa tambayoyi ba siyasa bane kamar yadda ake zarginsu da.
Wata kungiyar mata a jihar Anambra ta yi barazanar mamaye Ofishin hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC tsirara matukar ba ta dako Obiano dake tsare ba.
Mai rajin kare hakkin da Adam, Deji Adeyanju, ya wallafa bidiyon tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, ya na shan ruwan gora yayin da yake hannun EFCC.
Anambra
Samu kari