Anambra
Wani abu mai kama da dirama ya faru a wurin kaddamar da Farfesa Charles Soludo a matsayin gwamnan jihar Anambra a yayin da matar gwamna mai barin gado, Willie O
Zababben gwamnan Anambra, Charles Chukwuma Soludo, ya karbi ragamar mulkin jihar a matsayin sabon shugabanta. Charles Soludo dan jam'iyyar APGA a Anambra..
Matar Obiano ta gaurawa Bianca mari, inda ta zarge ta da cewa ba ta son mijinta ya zama Gwamna yayin da ta kira ta yar iska. Wannan lamari ya kawo rikici...
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Anambra ta ceto wata mata da kawo yanzu ba a bayyana sunanta ba daga hannun fusatattun matasa a garin Aguleri a jihar
Wani dan Najeriya mazaunin Ukraine, Nnamdi Okafor, ya bayyana cewa ya gwammace ya zama dan gudun Hijra a wata kasa da yawo gida Najeriya. Okafor ya bayyana haka
Wata matashiya da ba ta wuce shekara 27 a duniya ba ta kashe tsoho dan shekara 75 a duniya bayan samun sabani, ta yi kokarin rufe laifin da ta aikata amma ina.
Hukumar yan sanda reshen jihar Anambra ta karyata labarin da ake yaɗawa a wani Bidiyo da ya watsu cewa an birne wani mutumi da ransa a kauyen su kan sarauta.
Wasu miyagau da ake zargin 'yan kungiyar asiri ne sun kai farmaki wurin makoki inda suka yi wa jama'a luguden wuta tare da halaka wasu. Sun yi fatali da gawar.
A ranar Litinin, 21 ga watan Fabrairu ne wasu tsagerun yan bindiga suka kashe jami’an yan sanda biyu sannan suka yi garkuwa da wasu ma’aurata a jihar Anambra.
Anambra
Samu kari