Aliko Dangote
Hamshaƙin attajiri kuma ɗan kasuwa, Elon Musk ya koma matsayin attajirin da ya fi kowa kuɗi a duniya. Dangote ya ƙara sama a jerin attajiran da suka fi kuɗi.
Hamshaƙin attajirin da babu kamar sa a nahiyar Afirika, Aliko Dangote, ya shiga cikin jerin attajiran duniya 70, bayan dukiyarsa ta ƙaru da $769m a rana ɗaya.
Shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote ya bayyana yadda shugaba Buhari ya hana shi fasa ginin matatar man fetur da ke Lagos, ya ce shi ya ba shi kwarin guiwa.
Shugaba Buhari da yake jawabi wajen kaddamar da matatar man Dangote da ke Legas ya ce ya na matukar farin cikin cewa zai bar tattalin arzikin kasar nan hannun.
Shugaban kamfanin Ɗangote Group, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ce sabuwar matatar man fetur din da aka kammala za ta samar da dumbin ayyuka yi ga 'yan Najeriya.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu ya yabawa shugaban kamfanin Dangote, Aliko Dangote bisa kirkirar matatar mai a Najeriya musamman jihar Lagos a Najeriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Lagos don kaddamar da matatar mai ta shahararren dan kasuwa Aliko Dangote, wanda shi ne yake shugaban kamfanin.
Shugaban gamayyar kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya yi bayanin abinda ya sa ya tsundumar cikin harkar kasuwanci mai, wacce can a baya bai shiga ba.
A halin yanzu Rabiu Musa Kwankwaso da zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf su na Legas, sun je ne domin kaddamar katafaren matatar da Aliko Dangote ya gina.
Aliko Dangote
Samu kari