Aliko Dangote
Ana ci gaba da samun sabbin attajirai a nahiyar Afrika a wannan lokacin da ake ci gaba da fuskantar tsadar dalar Amurka a duniya kuma nahiyar na kaduwa a haka.
Alhaji Aliko Dangote ya samu kudin da sun kai Naira Biliyan 460 a cikin sa’a 24. Arzikin Attajirin kasar Najeriyan ya fi na Alexey Mordashov da Alisher Usmanov.
Attajiran 'yan Najeriya sun ci ribar da ba a yi tsammani yayin da aka bayyana irin kudin da suka samu cikin mako guda kacal, an fadi ta ina suka ci wannan riba.
Kamfanin Siminti na Dangote, Kamfanin Sadarwa na MTN da wasu kamfanonin Najeriya sun ciyo bashin kudi fiye da N200bn ta hanyar takardun kasuwanci cikin wata 2.
Shahrarren dan kasuwa, bakin fatan da yafi kudi a duniya, Alhaji Aliko Dangote, ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta fara hukunta masu shigo da tufafi daga waje.
Dukiyar da manyan masu kudin Najeriya uku suka tara, ya zarce abin da mutum miliyan 80 suke da shi. Manyan Attajiran Duniya su na ta kara arziki, talaka na kuka
Mujallar Forbes ta fitar da jern sunayen biloniyoyin nahiyar Afrika inda Alhaji Aliko Dangote, Mike Adenuga da Abdussamad Rabiu sun shigo cikin goma na farko.
Manyan masu arzikin duniya kamar Musk, Bezos, Billgateda da Arnauld sun samu karayar arziki a ranar Litin da ta wuce. Aliko Dangote cigaba ya samu a dukiyarsa.
Attajiri kuma hamshakin mai kudin da ya fi kowa dukiya a Afrika ya ci ribar kudaden da ba a tsammani a duniya. Ya ci ribar kudi masu yawan a watan Disamba.
Aliko Dangote
Samu kari