Akwa Ibom
Guguwar sauya sheka ta sake shiga majalisar dattawan Najeriya, Sanata daga jihar Akwa Ibom. Bassey Alvert, ya tabbatar da ficewa daga babbar jam'iyyar hamayya.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya yi ikirarin cewa jiharsa ta PDP ce yayin da ya karɓi dubbannin mambobin jam'iyyun siyasa da suka koma jam'iyyar PDP.
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta tsaya kan rahotannin da ta samu daga ofisoshinta na jihohi dangane da zaben fidda gwani na jam’iyyar..
A kalla dalibai 15 ne suka ci maki 01 kacal a yayin da hukumar shirya jarrabawa da Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga karamar ajin sakandare
Tsohon Hadimi, ‘Dan takarar Gwamna a 2015, da Mai neman Sanata za su zama Minista a wurin Rotimi Amaechi, Ogbonnaya Onu, Godswill Akpabio da Emeka Nwajiuba.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta yi watsi da zaben fidda gwanin da ya samar da Godswill Akpabio a matsayin 'dan takarar kujerar sanata Akwa Ibom.
Ita Enang ya rubuta takardar murabus, ya ajiye aikinsa a fadar shugaban kasa. Hakan na zuwa ne bayan Muhammadu Buhari ya bukaci masu neman takara su ajiye aiki.
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun harbe wani tsohon shugaban jam’iyyar PDP a karamar hukumar OrukAnam a jihar Akwa Ibom, Ntefre.
A yau aka ji cewa, Bayan Rotimi Amaechi, Chukwuemeka Nwajiuba da Chris Ngige, Ministan harkokin Neja-Delta zai nemi shiga zaben zama shugaban Najeriya a 2023.
Akwa Ibom
Samu kari