Akwa Ibom
Jami'an yan sanda reshen jihar Akwa Ibom sun samu nasarar kama wani mutumi da ke yaudarar mutane da dunan kwamishin ƙasa da albarkatun ruwa, ya kwanta da mata.
Wata rigama ta barke a Afaha Oku da ke garin Ikpa a karkashin karamar hukumar Uyo cikin jihar wanda ya yi sanadin mutuwar wasu ‘yan jari bola guda biyu, The Pun
Wasu yan bindiga sun tare wani jigon jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom sun harbe shi har lahira jim kaɗan bayan ya halarci taron addu'a na sabuwar shekara a coci.
Jami'an sashin da ke yaki da fataucin mutane na hukumar NSCDC, reshen jihar Akwa Ibom sun kama wani Elisha Effiong bisa zargin yunkurin siyar da yaransa mata.
Akalla mutum 2 ne suka mutu, wasu da dama na kwance a asibiti yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka yi yunkurin yin garkuwa da wani ɗan majalisar dokokin jiha
Tsohon sanatan Akwa Ibom ta kudu, Nelson Effiong, ya shafe tsawon kwanaki 50 a tsare, tun bayan da wasu 'yan bindiga suka yi garkuwa da shi a watan Satumba.
Wani gwamna ya bayyana yadda jam'iyyar PDP za ta iya kawo ci gaba a Najeriya. A cewarsa, halin da ake ciki yanzu ya zama alamar gane halin canjin da 'yan Najeri
Kansiloli a jihar Akwa Ibom sunyi zargin shugaban karamar hukumarsu ya hada baki mutane domin 'gwanjon' wani babban janareta na karamar hukumar. Majalisar jihar
‘Yan sandan yankin Akwa-Ibom sun samu nasarar damkar wasu ‘yan kasar waje 2 da abubuwa masu fashewa kamar yadda ya zo a rahoton Channels TV. Kakakin rundunar ya
Akwa Ibom
Samu kari