Aikin Hajji
Mahukuntan tsaro a kasar Saudiyya sun cafke wani Alhaji da kasar Nigeria bisa dalilin daukar wani abinda da fada a kasa shi kuma ya tsinta a harabar Haramin na
A cewarsa, burin matarsa na karshe shine Allah ya karbi ranta a Makkah. Mahuta yayi bayanin cewa matarsa ta rasu bayan ta kammala aikin hajji a wannan shekarar.
Manyan Malaman Najeriya sun yi wa Najeriya da Shugaba Buhari addua na musamman a kasa mai tsarki. An yi wannan addua ne a wajen aikin Hajji dazu da rana.
Mun kara lekawa zauren nan na Musulunci inda mu ka jero Darajar Ranar 9 ga wannan Watan nan Dhul Hajj watau 'Arafah' kamar yadda wani Malami yayi jawabi.
Akwai wasu muhimman ibadoji guda 7 da ake bukatar dukkanin Musulmi yayi a ranar 9 ga watan Zulhijja, wato ranar Arafa, wanda aka fi sani da jajibarin Sallah.
Kareem Benzeman ya garzaya kasar Saudiyya ne bayan daya fafata a wasan da aka buga tsakanin Real Madrid da Valencia a ranar Lahadin makon data gabata.
Saudiyya ta sanar da ranar Arafah zai kama ranar Alhamis 31 ga watan Agusta, sannan ranar Juma’a, 1 ga watan Satumba zata zama ranar Sallar layya a kasar.
Kimanin maniyyata 1100 daga jihar Taraba zasu tafi aikin hajji a kasan Saudiyya a ranar Alhamis.Inji seketaren hukumar kula da alhazai na jihar Taraba
Alamu sun bayyana cewa fiye da rabin maniyyatan jihar Jigawa ba za su samu damar gudanar da aikin Hajjin bana sanadiyar gazawar da suka yi wajen bayar da cikon
Aikin Hajji
Samu kari