Ahmed Ibrahim Lawan
Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya yi Allah-wadai da harin da aka kai a gidan maza da ke Kuje. Shugaban majalisar ya ce akwai hadin-bakin wasu da ke aiki a kurkukun.
Majalisar Dattawar Najeriya ta tafi hutun Sallah har sai ranar 19 ga watan Yuli za ta dawo. Shugaban majalisar dattawan, Sanata Ahmad Lawan ne ya bada sanarwar
Shugaban Majalisa, Ahmad Lawan, a ranar Laraba ya bayyana cewa ofishin jakadancin Najeriya a Birtaniya ta dauki hayan lauyoyi da za su kare Sanata Ike Ekweremad
An samu labari daga BBC Hausa - Dan takarar sanata, Bashir Machina ya bukaci Shugaban APC Sanata Abdullahi Adamu ya janye kalamai masu zafi da ya yi a kansa.
Bashir Sheriff Machina ya sha alwashin ba zai fasa yin takarar Sanata a yankin Arewacin Yobe ba. Hon. Bashir Machina ya ce zai je kotu domin a ba shi tikitinsa.
An tattaro cewa sunan shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana a matsayin dan takarar kujerar sanata mai wakiltan Yobe ta arewa na jam’iyyar the APC.
Shugaban majalisar dattawan, Ahmad Lawan, na neman yn biyu babu yayin da 'dan takarar kujerar da ya ke kai na APC a Yobe, Bashir Machina, ya ki janye masa.
Bola Ahmed Tinubu ya taimakawa Ahmad Lawan a siyasa, wannan bai hana Sanatan yin takara da shi a zabe ba, hakan ta sa Tinubu ya gagara yin shiru da ya ci zabe.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana cewa yana da dukkan abun bukata domin zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari