Afrika ta kudu
Buhari - Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Talata a birnin Monrovia, kasar Laberiya, ya ce inganta dimokuradiyya da shugabanci na gari ne kadai magani.
Ana auna matsayin kasashe ne ta hanyoyin da suka hada da samar da ababen more rayuwa na zamani kamar kyawawan hanyoyi, ingantacciyar wutar lantarki da sauransu.
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya jajantawa al'ummar kasar Afrika ta kudu bisa annobar ambaliyar ruwan sama da ta auku a yankin KwaZulu-Natal, Durban.
Yayin da kasashen Duniya ke cigaba da ɗaukar natsaya, wasu na goyon bayan Rasha wasu kuma sun yi Allah wadai, kasashe 17 a Afirka sun ki Allah wadai da lamarin.
Dangote ya sake shiga jerin masu kudin Afrka kamar yadda aka saba, yanzu dai shi ne na farko kamar kullum, an fitar da sabbin bayanai 4 da baku sani ba game
Wani mummunan lamarin da ya lakume rayuwar ɗaliban sakandire biyu a ƙasar Afirka ta kudu ya tada hankali, dalibi ya bindige abokinsa ɗalibi kuma ya kashe kansa.
Shugaban Kasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa ya kamu da kwayar cutar korona kuma yana da alamun ciwon sai dai ba su yi tsanani ba amma duk da hakan yana asibi
Ana ci gaba da cece-kuce game da farashin man fetur a Najeriya. Wannan yasa aka binciko sauran kasashen Afrika da yadda suke sayar da man fetur ga yan kasar su.
Gwamnatin kasar Uganda na gab da rashin babbar tashar jirgin samanta na kasa da kasa idan gaza biyan bashin da ta karba hannun Gwamnatin kasar CHina a 2015.
Afrika ta kudu
Samu kari