Hadarin jirgi
Ministan harkokin sufurin tarayya yace nan da mako daya mutane za su cigaba da hawa jirgin kasan Kaduna-Abuja, yanzu duk wanda bai da NIN ba zai hau jirgi ba.
An tara jirage a fadar Shugaban kasa, amma babu kudin gyara. Air Vice Marshal Abubakar Abdullahi yace idan kudi ba su fita, kamfanoni za su iya kunyata Najeriya
Mummunan hatsarin mota ya yi sanadin rasuwar kimanin mutane 37 a babban hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a karamar hukumar Kondugua na jihar Borno a ranar Talata
Rahotanni sun tabbatar da an ga jirgin da ya dauko wasu ‘yan kasashen Indiya, Foland, Fakistan da Sri Lanka a wajen rijiyoyin man Ribas da zargin za suyi sata.
A karshen makon nan muka samu rahoto Hukumar NRC mai kula da harkokin jirgin kasa a Najeriya yace babu maganar dawowa aiki a ranar 24 ga watan Nuwamba 2022.
Wasu bayanai da ke shigowa daga ƙasar Tanzaniya sun nuna cewa wani jirgin sama ɗauke da mutane ya samu tangarɗa yayin sauka a Filin jirgi, ya tsunduma Tafki.
Hukumomi a ƙasar Costa Rica sun tabbatar da cewa wani jirgin sama da ya taso daga ƙasar Mexixo ɗauke da mutum biyar ya ɓace a sararin samaniya da tsakar dare.
A Bayelsa, Gwamna ya kira taron gaggawa, ana neman yadda za ayi maganin musibar ambaliya. Mai girma gwamnan ya kira taron majalisar tsaro domin a duba lamarin.
Tun da Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa a karshen Mayun 2015 zuwa yau, a shekara 8, kasafin jiragen Shugaban kasa ya karu da 121%, an batar da N81.8bn
Hadarin jirgi
Samu kari