Abun Bakin Ciki
Clement Itoro, direban motar haya da yan sanda suka kama bisa zargin kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Salem, ya bayyana cewa ya zata marigayin dan fashi ne.
Rahoton yan sanda ya nuna cewa wani direban mota ne ya kashe dan jaridar Vanguard, Tordue Henry Salem, wanda aka tsinci gawarsa a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba.
Makwabcin babban jami'in sojan da aka kashe, marigayi AVM Mohammed Maisaka, Abubakar Gwantu ya bayyana cewa abokan gaba ne suka shirya kisan ba yan bindiga ba.
Allah ya yiwa tsohon mukaddashin Shugaban kamfanin dillancin labaran Najeriya, Cif Jide Adebayo, rasuwa a ranar Alhamis, 4 ga watan Nuwamba, bayan ya yi jinya.
Kotun ta gano cewa babu wani uzuri da za a iya yi wa matar mai shekara 28, hakan na nufin ba za a sake ta ba idan ta kammala zaman shekara 15 da aka yanke mata.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta bayyana cewa akalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu sakamakon tashe-tashen gobara da aka samu a jihar a watan Oktoba.
Masu garkuwa da mutane sun kashe wani dan banga da suka yi garkuwa da shi mai suna Ohikwo bayan yan uwansa sun biya naira miliyan biyu a matsayin kudin fansa.
Rundunar yan sandan Benue ta sanar da mazauna jihar kan wani sabon salon ta’addanci da wasu da ba’a san ko su wanene ba ke amfani da shi wajen kashe yan mata.
Allah ya yiwa shahararren dan siyasan Najeriya kuma tsohon sanatan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Sanata Hosea Ehinlanwo rasuwa yana da shekaru 83.
Abun Bakin Ciki
Samu kari