Abun Bakin Ciki
Faina zukekeiyar budurwa ce ami shekaru 20 a ranar aurenta. Kwatsam ciwon kai da jiri suka kama ta, sai ta haukace. Yanzu shekara 18 da faruwar abun al'ajabin.
Matina Agawua ta ce ta yi kwanciyar aure da danta ne domin tabbatar da ko tana haihuwa bayan ta shafe fiye da shekaru shida da mijinta na biyu babu haihuwa.
Iyalan Ojo Alokomaro da ke yankin Ogbomoso na jihar Oyo sun sanar da labarin mutuwar Cif Nicholas Ojo Alokomaro, don dan majalisar tarayya daga jihar ta Oyo.
Jakadan Najeriya a Spain, Demola Seriki, ya amsa kiran Allah. Ya rasu a birnin Madrid, kasar Spain a ranar Alhamis, 15 ga watan Disamba yana da shekaru 63.
A ranar Laraba, 14 ga watan Disamba ne wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka farmaki kasuwar Ndufu Alike Ikwo, Ebonyi sun kona babur da kashe mutum 1.
Wani magadanci ya yiwa diyarsa gwajin DNA a sirrince. Ya dade yana shakka a kanta don haka yake son kore duk shakkunsa a kanta. Ya tabbata ba shine ubanta ba.
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Brandon Jacobs ya Sokawa wata direban tasi wuka bayan ta kai shi otal. Yace haka kawai ya tashi da bukatar kisan kai ranar.
Wata budurwa mai suna Lane ta bankado sirrin abinda mahaifiyarta tayi duk da tana auren mahaifinta. Ta gano cewa wani na daban ne mahaifinta da gwajin DNA.
Shugaba Muhammadu Buhari a wata sanarwa daga mai magana da yawunsa, Garba Shehu, ya mika ta'aziyyarsa ga Air Marshall Daggash mai ritaya kan mutuwar matarsa.
Abun Bakin Ciki
Samu kari