Abun Bakin Ciki
Dakta Shettima Mustapha CFR ya rike mukamin ministan noma daga 1990 zuwa 1992 sannan ya zama ministan tsaro a 2007 a majalisar marigayi Umaru Musa Yar’adua.
Wani magidanci ya janyo cecekuce a bidiyo bayan ya shiga caca da kudin makarantar yaransa kuma ya taka rashin sa’a suka narke.Ya dinga kuka a bidiyo da takaici.
Wasu 'yan bindiga sun farmaki al'ummar kauyen Peva da ke karamar hukumar Katsina-Ala ta jihar Benue inda suka kashe dan sa-kai da wasu bayin Allah su hudu.
Wata Matar da har yanzu ba a gano wacece ba ta bayar da labarin yadda take zukar jinin jikinta mai dauke da cutar kanjamau tana zubawa a zobon da take siyarwa.
Wasu da ake zaton yan baranda ne sun cinnawa ofishin hukumar INEC a jihar Ogun wuta bayan sun jika biredi a man fetur suka dungi jefawa lungu da sakon cibiyar.
Mummunan hatsarin mota ya afku a kauyen Isma da ke babban titin Bauchi zuwa Jos a ranar Asabar, 5 ga watan Nuwamba inda ya yi sanadiyar rasa rayukan mutum 5.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta bayyana cewa mutane 15 ne suka rasa rayukansu yayin da miliyoyin naira suka salwanta saboda tashin gobara a watan Oktoba.
Dan takarar shugaban kasa na NNPP, Rabi’u Kwankwaso ya mika ta’aziyya ga shahararren mawakin Davido da budurwarsa, Chioma Rowland kan mutuwar dansu, Ifeanyi.
Wata matashiyar budurwa mai shekaru 40 a duniya ta shiga damuwa inda ta garzaya shafukan soshiyal midiya don kokawa kan rashin samin tsayyayen namijin aure.
Abun Bakin Ciki
Samu kari