Abun Bakin Ciki
Jimami yayin da mawaki Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya yi hatsarin mota a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukar jiragen sama a yau Juma'a 22 ga watan Satumba.
Jami'an tsaro sun cafke wani mutum Oruchukwu Okoroafor da aka kama da 'yan mata uku masu ciki a gidansa a jihar Anambra, ya bayyana yadda abin ya faru.
Babbar kotu da ke zamanta a jihar Delta ta ba da belin 'yan luwadi 69 da aka kama su na auren jinsi a jihar a watan da ya gabata kan kudi Naira dubu 500.
Dr Umoh Michael, wani likita a bangaren tiyata na asibitin koyarwa na jami’ar jihar Lags (LUTH), ya yanke jiki ya mutu bayan shafe tsawon awanni 72 yana aiki.
Wani matashi ya koka a soshiyal midiya yayin da ya bayyana mafarkin da ya yi da marigayi mawakin nan na Najeriya, Mohbad. Jama’a sun yi martani a kai.
Allah ya yi wa yaron nan mai suna debola Akin-Bright, wanda aka nemi hanjinsa aka rasa a yayin da ake masa tiyata rasuwa a yammacin Talata, 19 ga Satumba.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Khana 2 da ke karamar hukumar Khana a jihar Ribas, Honarabul Dinebari Loolo ya riga mu gidan gaskiya a yau Litinin.
Zuwa ranar Litinin, 11 ga watan Satumba, hukumar NSEMA ta ce akalla mutum 30 ne suka mutu a hatsarin kwale-kwale da ya afku a karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Har yanzu ana ci gaba da tsamo mutanen da suka rasa rayukansu a hatsarin kwale-kwale da ya afku a garin Gbajibo dake karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja.
Abun Bakin Ciki
Samu kari