Abun Bakin Ciki
Gobara ta tashi a ofishin gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a yau Talata, 12 ga watan Disamba. Yanzu haka yan kwana-kwana na nan suna kokarin kashewa.
Akalla daliban firamare 18 ne su ka kamu da tsautsayin amai da gudawa bayan cin abincin kyauta na gwamnatin jihar Osun da ta ke bayarwa, gwamnatin ta yi martani.
Shahararriyar ma'aikaciyar gidan talabijin na NTA, Aisha Bello ta riga mu gidan gaskiya a jiya Lahadi 10 ga watan Disamba, an bayyana lokacin jana'izarta.
Yan sanda sun kama Somadina Orji mai shekaru 25 kan zargin kashe mahaifiyarsa, Misis Charity, da kanwarsa Miss Ukamaka, sannan ya binne su a karamin rami a gidansu.
Babban limamin masallacin Tede da ke karamar hukumar Atisbo a jihar Oyo, Alhaji Tijani Ahmad Adedigba ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da jinya.
A ranar Juma'a, 8 ga watan Disamba, tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai da Mai daraja Muhammadu Sanusi II, sun ziyarci kauyen Tudun biri a Kaduna.
Allah ya karbi rayuwar dan marigayi Alaafin na Oyo, Prince Abdulfatai Adeyemi bayan fama da jinya na tsawon lokaci a yau Juma'a 8 ga watan Disamba.
Babban alkali da ya samu karin girma zuwa Kotun Koli, Shagbaor Ikyegh ya rasu a jiya kwana daya da karin girman a birnin Makurdi da ke jihar Benue.
Yarinya yar shekaru takwas a Kano wacce ke fama da cutar kansa ta riga mu gidan gaskiya. Yarinyar ta ja hankalin Gwamna Abba Kabir wanda ya ziyarceta a asibiti.
Abun Bakin Ciki
Samu kari