Abun Bakin Ciki
Abun bakin ciki ya afkawa al’ummar karamar hukumar Oriire ta jihar Oyo yayin da wasu sarakunan gargajiya uku suka mutu a hanyarsu ta zuwa wani aiki a daren Juma’a.
Wani matashi mai suna John Clarkson ya yi ajalin kawunsa, Mohammed Clarkson a jihar Adamawa kan zargin maita, kotu ta tasa keyarsa zuwa gidan kaso.
Mallam Sani Umar, mahaifin yarinyar da aka yi wa kisan gilla a Kano ya roki Abba Kabir da ya dakatar da sauya wurin shari'ar saboda komai na iya faruwa.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan hari gidan kwamishinan zaben jihar Kogi inda su ka yi artabu da jami'an tsaro na tsawon mintuna 30 a Lokoja da ke jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da mutuwar wani jami'inta yayin wani mummunana hatsarin jirgin ruwa da ya kife a tsakiyar ruwa a jihar Ribas a ranar Asabar.
Babbar kotun jihar Kano ta sanya ranar 6 ga watan Disamba na wannan shekara a matsayin ranar yanke hukunci kan shari'ar dan China saboda kisan budurwarsa, Ummita.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin sifetan dan sanda a jihar Kebbi yayin da jami'ai fiye da 10 su ka jikkata a hatsarin da ya afku a jiya Lahadi.
Tsohon gwamnan Kuros Riba, Ben Ayade ya sanar da mutuwar kanwarsa mai suna Janet Onigi Ateb wacce ta rasu a ranar Juma'a 24 ga watan Nuwamba a jihar.
Rundunar 'yan sanda ta kama dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a 2023, Wilfred Bonse kan zargin damfarar wani kamfani naira miliyan 607 a Kuros Riba.
Abun Bakin Ciki
Samu kari