Abun Al Ajabi
Ana tuhumar Dauda Kahutu Rarara da cin kudin wani dan kasuwa na wayoyi tare da kin biyansa, an umarci ya sake bayyana a gaban kotu don a san halin da ake ciki.
Wani matashi ya gamu da ajalin sa bayan an cinna masa wuta a jihar Cross River. Ana zargin matashin ne da laifin satar wayar Android yayi ɓatan dabo da ita.
An samu hargitsi a wajen wani bikin aure da ya gudana a Lagas yayin da gobara ta tashi. Yan bikin suna ta gudun tsira yayin da gobarar ta lakume kayan alatu.
Wani mutumi ya baje kolin gidan da ya kerawa kansa a TikTok kuma bidiyon ya yadu. Mutumin da ya gaji da biyan haya ya sha ruwan yabo da jinjina a wajen jama'a.
Rahoton da muke samu a jihar Kano ya bayyana yadda mabukata suka samu kayan abinci mai yawa daga hannun malamai da kungiyar NUSAID da saba raba kayan abinci.
Bidiyon sauyawar wata shirgegiyar mata yar Najeriya da angonta dan tsurut ya haddasa cece-kuce a intanet. Mutane da dama sun ce sun yi kama da uwa da danta.
'Yan mata a kafar sada zumunta sun yi martani mai zafi bayan ganin yadda wani magidanci ke cin duniyarsa da tsinke tare da matansa guda biyu a cikin gindansu.
Wani mutum ya jawo cece-kuce yayin da ya jawo akuya a kasa, shi kuwa yana cikin mota bas. Ya ja akuyar a waje ne sadda aka hana shi shiga da ita cikin motar.
Bidiyo ya nuna yadda wani makaho ya bayyana neman auren wata kyakkyawar budurwa da ya dade suna tare suna abota. Ya fadi yadda yake ji game da ita a soyayya.
Abun Al Ajabi
Samu kari