Abun Al Ajabi
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno sauyawar wasu masoya biyu wadanda suka shiga daga ciki a kwanan nan. Jama’a sun yi martani daban-daban a kai.
Wani uba dan Najeriya bai tabbatar da irin rayuwar da diyarsa ke yi ba a makaranta don haka sai ya shirya mata gadar zare da N300k. Ya ba wa yarinyar mamaki.
Wani matashi dan Najeriya ya sanya farin ciki a zuciyar wani tsoho da ke tuka baro bayan ya kashe masa kudi tare da cika shi da kayan masarufi irin su shinkafa.
Wani basarake mai daraja ta uku, Kwe Ando Madugu, wanda ke Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba ya sha da kyar a hannun wasu matasa da suka yi masa dukan tsiya.
Jama’a sun yi cece-kuce kan wani bidiyo da ke nuna wani malamin makaranta yana cika tumbinsa da abincin wata karamar yarinya a aji. Ya ci taliyarta tana kallo.
Budurwa ta ziyarci saurayinta har gida domin ganin inda yake rayuwa da kuma jin dadinsa. Ta bayyana fushi bayan da ya bata abinci mai ban mamakin gaske a gidan.
Wani hoton amaryar Oba Elegushi, Hadiza Adesola Elegushi sanye da abayar naira miliyan 2.9 ya yadu a soshiyal midiya. Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu.
Wata budurwa yar Najeriya wacce ta kasa boye soyayyar da take yi wa wani saurayi ta aike masa sakon murya ta WhatsAPP domin bayyana masa kuma yayi watsi da ita.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka kama wani mutumin da ke bin dare yana cire kokon kan mamata a cikin kaburbura a jhihar Ogun. Yanzu ya shiga hannu.
Abun Al Ajabi
Samu kari