Abun Al Ajabi
Wani jami'in dan sanda a unguwar Sale Mai Agogo a karamar hukumar Rijau ta jihar Neja, ya harbi wani yaro da kakarsa, a wajen rabon kayan abinci.
Wani mutumin kasar Uganda mai suna Habib Nsikonnene, ya auri mata bakwai a ranar Lahadi, 10 ga watan Satumba. Biyu daga cikin matan nasa yan gida daya ne.
A rahoton da muke samu, an bayyana yadda hukumar NDLEA ta kama wasu miyagun kwayoyi da aka shigo dasu ta hanyar basajarsu a cikin gwangwanayen timatir na waje.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an hallaka wata mata bisa zarginta da wawashe wasu kudaden da aka lika a bikin zagayowar ranar haihuwar wani da aka yi.
Wata mata yar Najeriya wacce ta shafe tsawon shekaru 10 tana aiki a matsayin mai reno ta samu kyautar gida daga uwar dakinta a matsayin tukwicin godiya.
Ayarin motocin matar gwamnan jihar Bauchi, Hajiya Aisha Bala Muhammad, sun makale a wani hanya mara kyau, a hanayarta ta zuwa kaddamar da wani cibiyar lafiya.
Wani mutum ya koma kiwon kunamai saboda ya samu kudaden da ba a yi sammani ba. An ce ana siyar da galan daya na dafin kunamai akan kudi N30bn a duniyar nan.
Yanzu muke samun rahoton yadda shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana tallafawa kasar Moroko bayan da girgizar kasa ta auku a kasar.
Wani bature ya samu abubuwa da yawa bayan ya canja dalarsa zuwa naira. Yan kasar waje sun cika da mamakin dalilin da yasa abubuwa ke da sauki a Najeriya.
Abun Al Ajabi
Samu kari