Abun Al Ajabi
Fitaccen mawakin nan na Senegal, Akon, ya ba matasa shawara kan yadda zai ci gaba da zama mai arziki. Bidiyon shawarar ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Wani matashi dan Najeriya ya gina gida uku bayan ya yi nasara a sana’ar siyar da ayaba da ya fara shekaru hudu da suka gabata da kusan N100k. Ya ba da mamaki.
Wani dan Najeriya ya garzaya dandalin TikTok don shawartan mazajen da ke tafiya turai suna barin matayensu a gida. Bidiyon ya haddasa cece-kuce daga jama’a.
Rahotanni sun kawo cewa al'ummar wasu yankunan Zamfara sun koka inda suka ce sun koma cin dusa da yawon barace-barace saboda yunwa da matsalar tsaro ta assasa.
Kehinde Akinyemi, kakakin Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa karya ne tsohon shugaban kasar bai mutu ba yana nan da ransa kuma yanzu haka ma yana wajen kasar.
Wani mutumi da ke zaune a Canada ya saki bidiyon wani gida a TikTok yana mai nunawa mabiyansa cikin gidan da yake zaune da iyalinsa. Yana biyan N778k duk wata.
Likitoci sun yi nasarar gano wani abun tiyata da aka bari a cikin wata mata lokacin da aka yi mata aikin haihuwa wata 18 da suka wuce. Girmansa ya kai faranti.
Wani dan Najeriya ya siyawa iyalinsa mota don su dunga amfani da ita amma ya gano cewa tsohuwar motar bata da kyau ko kadan sannan kofofin basa son budewa.
Wani mai hoto a Najeriya ya yi fushi da kanwar amarya da ta hana shi abinci a wajen bikin, don haka ya hukunta budurwar ta hanyar yanketa a gaba daya hotunan.
Abun Al Ajabi
Samu kari