Abun Al Ajabi
Tsohon gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya bukaci gwamnatin jihar da ta dakatar da fansho da sauran alawun dinsa har zuwa sanda zai bar majalisa.
Majalisar Yarbawa ta duniya ta bukaci daukacin sarakunan kudu maso yamma da su tube gaba daya sarautar da Obasanjo ke da su idan ya ki ba da hakuri.
Wani matashin direba mai tuƙin a-daidaita-sahu ya yi abun a zo a yaba bayan ya mayar da kuɗin da fasinjansa ya manta da su a babur ɗinsa a jihar Kano.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta rabu da saurayinta bayan shafe shekaru biyu su na soyayya da juna saboda ya ki ya doke ta da bulala sannan ba ya daure ta.
Wani bidiyo da wata uwa ta saki ya nuna tsantsar kosawarta kan martanin da mutane ke yi na zargin cewa diyarta yar tsana ce. Bidiyon ya yadu a TikTok.
Wata matashiyar budurwa ta koka saboda ta gaza samun saurayin da zai furta mata so. Ta yi zargin cewa maza basa kulata ne saboda tsananin girman hancinta.
Wani dan Najeriya wanda ya halarci wani shagalin bikin aure ya samu tayin wata uwa wacce ta nemi ya auri diyarta wacce har yanzu bata da mashinshini.
Wani magidanci Ojo Olaoye, ya roki wata kotun gargajiya da ke Oja Oba, Mopa a Ibadan, jihar Oyo da ta raba aurensa mai shekaru 51 da matarsa Janet Olaoye.
Kamfanin jirgi ya kori wani mutumi, matarsa da diyarsu daga cikin jirgi bayan sauran fasinjojin jirgin sun yi korafin cewa suna wani irin wari mara dadin ji.
Abun Al Ajabi
Samu kari