Abun Al Ajabi
Mutumin na samun naira miliyan 24 a matsayin albashi duk shekara a nan gida Najeriya, amma sai ya yanke shawarar yin kaura zuwa Turai. Ya hada matarsa da yara.
Wani 'dan achaban kasa Ghana wanda ya yadu a kafafen sada zumunta kan tsabar kazantarsa ya ba mutane mamaki. Ya kwashe shekaru uku babuu wanka kwata-kwata.
Wata mata mai shekaru 22 ta shiga matukar mamaki bayan ta haifa kyakyawa yarinya mace a yayin da ta shiga bandaki sakamakon ciwon ciki karami da ya kama ta.
Wata budurwa ta auri mahaifin saurayinta mai shekaru 89 bayan da aka ce ta kama shi yana kulla alaka da wata ba ita ba don haka ta dauki wannan matakin akansa.
Attajiri kuma shahararren dan wasan dambe, Mike Tyson ya bayyana cewa yana iya mutuwa nan ba da jimawa ba. Ya kuma ce tarin kudi ba wata tsiya bace a gare shi.
Yayin da mutane da yawa ke ganin ya dace mata su gina alaka da maza masu shekaru, wata 'yar Najeriya ta zo da sabon salo a irin nata ra'ayin mai ban mamaki.
Bidiyon budurwa da ya bayyana ya nuna 'yar kwalisan a fagen rawa inda ta ci gayu iyakar iyawarta tare da wani matashi amma kwatsam mazaunanta suka zazzage.
Wasu fusatattun mazauna kauyen Raghunathpur, yankin Madhya Pradesh Sheopur, Indiya sun cafke kada don yanka cikinta a fito da yaro mai shekaru 7 da ta hadiye.
Bidiyon mai tsayin dakika 18 ya fara ne da wani mahaukaci mara riga wanda ya hau kan mumbarin coci har zuwa gaban faston cocin. Ya rankwashi fasto, ya arcel.
Abun Al Ajabi
Samu kari