Abun Al Ajabi
Wani hamshakin mai arziki ya siya tsohon wandon da aka tsamo daga karkashin teku bayan shekaru 165 da jirgi ya tafka hatsari. Ya siya kan N50.78m a Amurka.
Rikici ya barke tsakanin fasinja da kwandasta kan karbar sabuwar 1000 da aka kaddamar a Najerya, matashin ya ba da mamaki matukar da gaske a cikin wani bidiyo.
Matashi ya daukaka darajar sana’arsa da shi kansa ta hanyar shiga da yake yi yayin da yake tallan alale a titin Uyo; Yana shiga kamar wani ma’aikacin banki.
Wata karamar yarinya tayi shiga tsaf cikin shiga ta amare inda ta saka farar riga da Takalmi inda tace aure zata yi kuma mahaifin ta ne angon nata cikin murna.
Wani matashi dan Najeriya ya ba da labarin wani abun mamaki da ya faru bayan ya dawo gida daga hutun mako uku da ya je Turai. Mai aiki ta kwashe komai nasa.
Wata matar aure ta ba da mamaki yayin da tace ta gaza gane kan mijinta tun bayan da budurwar mijin ta daina kira ko turo masa sakon tes. Jama;a sun yi martani.
Wata dattijuwar mata mara gakihu wacce aka gani a bidiyo tana kwana a kan titi ta samu kyauta daga yan Najeriya. An bata muhalli da kudi fiye da miliyan 2.
Wata kasar waje ta kirkiri wani inji mai ban mamaki da zai iya kyankyashe jarirai a madadin haihuwa. Wannan lamari dai shine na farko a duniya kuma ba taba ba.
Wata mata ‘yar Najeriya ta dinka tsuleliyar riga da ledojin fiyo wota tare da hada da haka mai matukar kayatarwa wacce ta hada. Matar tela ce kwararriya sosai.
Abun Al Ajabi
Samu kari