Abun Al Ajabi
Wani magadanci ya yiwa diyarsa gwajin DNA a sirrince. Ya dade yana shakka a kanta don haka yake son kore duk shakkunsa a kanta. Ya tabbata ba shine ubanta ba.
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Brandon Jacobs ya Sokawa wata direban tasi wuka bayan ta kai shi otal. Yace haka kawai ya tashi da bukatar kisan kai ranar.
Wani matashin miloniya ya gina hadadden gida kafin ya yi tunanin siyan mota domin a cewarsa mallaka gida shine ya fi muhimmanci bisa ga siyan motar miliyoyi.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya bi sahun manyan masu girke-girke a bikin dafa abinci na jihar Legas na 2022 inda ya dafa hadadden farfesun kifi.
Ko da yake bai bayyana lokacin da ya fara tara kudin ba, wani faifan bidiyo ya nuna mutumin yana kirga kudinsa masu daraja daban-daban. Yanzu dai ya tara rabons
A cikin faifan faifan bidiyo da Yabaleft Online ya yada a Facebook, mutumin ya yi amfani da hannayensa ne wajen rufe bakin robobin ruwan a lokacin da ya jera su
Mahaifin wani yaro mai shekaru 19 ya shiga tsaka mai wuya bayan dan shi ya yi wa malamar shi mai shekaru 28 cikin shege.Malamar ta ce za ta aure shi idan ya so.
Wasu matasa 'yan Najeriya sun kwashi garabasa yayin da suka shigar da kudadensu a caca. An bayyana yadda wani ya yi hasashen wasanni da aka gudanar a Qatar.
Jama’a sun yi cece-kucxe bayan ganin bidiyon lokacin da wata dattijuwa ta garzayo Najeriya don ganin hadadden saurayinsa. Ta cika da farin cikin ganin babinta.
Abun Al Ajabi
Samu kari