Abun Al Ajabi
Wani matashi an Najeriya ya yi amfani da keken dinki wajen yi wa yagaggiyar N100 kwaskwarima. Wani bidiyo da ya yadu ya hasko shi yana dinke kudin kamar zani.
Wani matashi ya gamu da fushinn 'yan sanda yayin da aka bayyana ya saci hula da kuma kayan sakawa daga gidan wani dan kasuwa a babban birnin tarayya Abuja.
Akalla mutum 15 yan sanda suka kama kan zargin samunsu da kwamfutocin laftof da manhajojin da za a yi amfani da su wajen yin kutse a sakamakon zabe a Katsina.
Wani maroki ya zo da sabon salo yayin da ya ba da lambar akanta a bashi hakkinsa na buga ganga. Ya fadi sunan banki da asusu a wani bidiyin da muka gani yawo.
Wani matashin Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya bayyana irin kudin da ya tara don kawai ya siya waya kirar iPhone ta zamani a kasar.
Gwamnonin G5 sun gamu da zolaya da shagube daga tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani kan yadda suka samu rabuwar kai a gabanin zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Wani dan Najeriya mai tsananin kirki ya nunawa wata mai lalurar tabin hankali soyayya ta hanyar jerawa da ita a titi. Ya tunkareta da abinci, biredi da ruwa.
Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamaki bayan ganin yadda aka kera wani nau'in takalmi na karfe zalla, mutane sun bayyana ra'ayoyinsu game da wanna fasaha.
Fasto Feyi Daniels na cocin the IReight Christian Family ya ce Allah ya nuna masa Obi zai yi kuka bayan zabe yayin da yake magana kan wanda zai lashe zaben.
Abun Al Ajabi
Samu kari