Abuja
Dr Hakeem Baba Ahmed, Shehu Sani da wasu fitattun mutane sun soki matakin sanya wa dakin taron kasa da kasa na ICC a Abuja sunan shi bayan kwaskwarima.
NiMet ta ce akwai yiwuwar a samu mamakon ruwan sama a jihohi 8 ciki har da Adamawa. An yi kira ga jama'a da su ɗauki matakan kariya musamman tuki ana ruwa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ayyukan da Bola Tinubu ke yi sun rusa shirin maganar hadakar 'yan adawa a 2027. Wike ya ce yan kwangila na morewa a yanzu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce kofar APC a buɗe take ta karɓi ministan Abuja, Nyesom Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar sauya sheƙa.
Gwamnatin jihar Taraba karkashin jagorancin Gwamna Agbu Kefas ta tabbatar da rasuwar babban sakataren ofishin hulɗa da Abuja, Dauda Maikomo a asibitin Abuja.
Matasan Najeriya sun ce za su yi zanga zanga a jihohi 20 da suka hada da Kano, Bauchi Yola, Legas da birnin tarayya Abuja. Za a yi zanga zanga a ranar 12 ga Yuni
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, shawara kan ayyukan da yake yi a babban birnin na Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja bayan shafe kwanaki 13 a Legas, inda ya kaddamar da ayyuka da dama, ciki har da hanyoyi da kuma cibiyar ICC a Abuja.
Ministan harkokin birnin Abuja, Nyesom Wike ya canza sunan babbar cibiyar taro ta ƙasa da ƙasa zuwa cibiyar taro ta Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Abuja
Samu kari