Abuja
Rundunar yan sanda ta kwashi wani mazaunin birnin Abuja mai suna Usman Isma'il da ya harbi kansa ya samu raunuka yayin gwada maganin bindiga da ya haɗa.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya fayyace yadda lamarin dokar haraji ta ke inda ya ce ba a yi komai ba yanzu ma aka fara muhawara a kai.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da shan wahala saboda tsadar mai, Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da motoci masu amfani da gas domin zirga-zirga kyauta a birnin Abuja.
Hukumar NYSC ta cire sharadin amfani da sunan miji ga matan aure. Al'ummar musulmi sun dade suna bukatar haka lura da ana amfani da suna uba ne ba miji ba.
Hukumar FCTA ta yi barazanar kwace filayen manyan Najeriya da suka hada da IBB, Aminu Tambuwal, Samuel Ortom saboda bashin fili da ake binsu a birnin Abuja.
Jigon PDP, Bode George ya gargadi hadimin Bola Tinubu a ɓangaren sadarwa, Bayo Onanuga kan cin mutuncin tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo.
Kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na ta bayyana rashin jin dadin yadda masu lalata kayan gwamnati ke jawo wa kasa asara, inda aka kashe N8.8bn domin gyara.
Mutumin nan da ya tashi daga Gombe har zuwa Abuja a kan keke ya samu kyautar mota da kudi N700,000 daga mataimakin ma'ajiyin APC na ƙasa, Dattuwa Ali.
An fitar da rahoto game da jihohin da suka fi samar da harajin VAT inda Lagos ta zama kan gaba bayan ta samar da akalla N249bn yayin da Rivers ke biye mata da N70bn.
Abuja
Samu kari