Abuja
Gwamnatin jihar Nasarawa ta ba da umarnin rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu cikin gaggawa a fadin kananan hukumomi 13 na jihar, a matsayin wani.
Jami'ar Veritas da ke birnin tarayya Abuja, ta umurci dalibai su tafi gidajensu ta dakatar da karatu saboda tabarbarewar tsaro a Abuja da kewaye. An rufe jami'a
Abuja - Alamu masu karfi na nuni da cewa harin da aka kai wa sojoji na Guards Brigade da ke sintiri na musamman a yankin Bwari a babban birnin tarayya Abuja, d.
Abuja - Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta bayyana a ranar Talata cewa ta kara baza jami’anta a babban birnin tarayya Abuja, bayan rahotannin hare-haren da aka k.
Mutane sun shiga halin firgici a wasu yankunan birnin tarayya saboda munanan labaran da aka samu. A irin haka aka yi ta dankarawa yara jarrabawa a lokaci daya.
Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya bayar da umarnin a kara tsaurara matakan tsaro a babban birnin tarayya Abuja, domin kare birnin kasar.
Abuja - Majalisar wakilai ta yi watsi da kudirin dake neman gwamnatin tarayya dakatar da yunkurin hana Babura aiki da take kokarin yi. Rahoton Channels Televsi.
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar sojoji uku a wani hari da wasu da ake kyautata zaton bindiga ne suka kai wa Sojojin Bataliya ta 7 a ranar Lahadi.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da matar shugaban Fulani da ake kura Arɗo a yankin ƙaramar hukumar Kwali, Abuja, sun haɗa da wasu kananan yara har uku.
Abuja
Samu kari