Abuja
Babban lauyan gwamnati kuma ministan shari'a ya bayyana hanyar da gwamnati za ta bi wajen sakin Nnamdi Kanu. Ya bayyana haka ne a yau Talata a birnin Abuja.
Daya daga cikin ministocin Buhari ya kamu da cutar Korona bayan shafe dogon lokaci yana tsallake rijiya da baya daga kamuwa daga cutar ta Korona. Ya bayyana kam
Jami'an hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi na kasa, NDLEA, sun damke wasu masu safarar miyagun kwayoyi 3 da ke sanye da kayan jami'an tsaron kasa.
Kotu a Abuja ta bayyana matsayar ta na hana wasu ma'aikata shiga ofis ciki har da wasu manyan jami'ai saboda sun yi makaran zuwa aiki da sanyin safiya. Sun fusa
Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ibrahim Ali Pantami, ya zub da hawayen takaici kan abinda wasu matasa suka a farkon makon nan a Abuja.
'Yan sanda a Abuja sun kame wasu matasa yayin da suke kokarin sace kayayyaki a wani kantin sayayya da ya kama da wuta a yau Lahadi. Yanzu dai suna hannun yan
Gwamnatin Najeriya ta dakatar ayyukan taro a yankunan Abuja saboda ballewar cutar Korona. Wannan na zuwa ne yayin da cutar Korona ta kara yawa a birnin Abuja.
Hukumar Kula da Shige da Fice na kasa, NIS, ta yi gargadin cewa akwai yiwuwar 'yan ta'adda na kasashen waje su kawo hari a babban birnin tarayya Abuja, Daily Tr
Nasir El-Rufai, gwamnan Jihar Kaduna ya ce, bai yarda da tsarin sauya wa 'yan ta'adda hali ba, ya kara da cewa hanyar da ta fi dace wa a bi da su kawai shine su
Abuja
Samu kari