Abuja
Malaman makarantun firamare a Abuja sun shiga yajin aiki tun bayan da aka ki biya musu bukatunsu kan yajin aikin da suka shiga a shekarar da ta gabata ta 2021.
Kungiyoyi daban-daban na mata da shahararrun jaruman Nollywood sun gudanar da tattaki na musamman domin nuna goyon bayan takarar gwamna Bello a zaɓen 2023.
Fostocin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan suna ta yawo a wasu sassa na jihar Legas da Abuja. A fostocin an ga na masa kiran dawo-dawo ka tsaya takara.
Wasu tsagerun masu kwarmatawa yan ta'addan yan bindiga bayanai sun shiga hannu a wani ƙauye dake Abuja, eanda ya haɗa iyaka da jihar Neja a Arewa ta tsakiya.
Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar IPOB ya ce shi babu ruwansa da kungiyar, kuma shi ba mamba bane. Ya bayyana haka ne a kotu yayin da ya musanya tuhumarsa a kotu.
Mai gidan jaridar SaharaReporters, Omoyele Sowore ya tsallake rijiya da baya a harabar kotun babban birnin tarayya yayin da ake yin shari'ar Nnamdi Kanu yau.
Gwamnoni karkashin jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) sun shiga taro domin neman matsaya kan gangamin taron jam'iyyar da za a yi kwanan nan.
Uwar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta na shirin karbar bakuncin wani taron mata na farko na jam’iyyar APC a babban birnin tarayya na Abuja.
Allah ya karbi rayuwar tsohon mataimakin shugaban jami'ar birnin tarayya Abuja, Farfesa Gidado Tahir, da daren Laraba, 12 ga Junairu, 2022. Jami'ar Abuja ta sa
Abuja
Samu kari