Abuja
Ana zargin wasu 'yan bindiga za su kai hare-hare babban birnin tarayya Abuja, don haka aka dasa jami'an tsaro da yawa domin dakile mummunan hari a birnin...
Ana ci gaba da kai ruwa rana tun bayan dakatarwa da korar Sheikh Nuru Khalid; wani malamin addinin islama da ya samu sabani da kwamitin masallacin da yake liman
Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Lauretta Onochie, ta yi magana kan korarren limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Khalid.
Tsohon babban limamin masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid, ya ce korarsa da kwamitin gudanarwa na masallacin ya yi, wata sadaukarwa ce.
Ɗan takarar shugabancin kasa Farfesa Christopher Imumolen, ya soki dakatarwa da korar babban limamin masallacin Apo Legislative Quarters a Abuja, Shiekh Muhamma
Wasu 'yan bindiga sun sake kai hari wani yankin Kaduna, sun sace wasu mutane 22 a wani rahoton 10. Sun bi gida-gida ne domin sace maza tare da matansu a yankin.
Shugaban kwamitin masallacin, Sanata Sa'idu Muhammad Dan Sadau ya ce sabon matakin ya biyo bayan dakatarwar da aka yi wa Sheikh Khalid din ne a ranar Asabar.
An dakatar da Sheikh Nuru Khalid a matsayin babban limamin masallacin Juma’a na Apo da ke Abuja sakamakon wa’azin da ya yi a kan gwamnati mai mulki a yanzu.
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
Abuja
Samu kari