Abuja
Miyagun ‘yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki Unguwar Wuse Zone 5 dake Abuja inda suka halaka mutum 1 tare da harbin wasu 2. An nemii wasu an rasa.
Shugaba Buhari zai garzaya kasar Guinea Bissau inda zai amsa gayyatar Shugaba Sissalo. Za a karrama shi da lambar yabo mafi daraja a fadin kasar kan kokarinsa.
Babban bankin Najeriya ya fitar da sabbin dokokin hada-hadar kudi a kasar nan. Ta kayyade adadin kudin da za a iya fitarwa ga jama’a da kuma kungiyoyi duk mako.
Wata matashiyar budurwa ta nuna gajiyawarta a fili yayin da take neman gidan haya a Abuja. Wani dillali ya kaita inda za a biya miliyan daya amma ba hanya.
Farashin tikitin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna yayi tashin gwauron zabi inda aka kara N1000, N1500 da N3000 kan kowanne tarago d sha cigaba da aiki a yau.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta sa a dasa jami'anta a hanyar Abuja zuwa Kaduna ta jirgin kasa. Wannan na zuwa ne daidai lokacin da jirgi zai ci gaba da aiki.
Bata gari da ba a san ko su wanene ba sun sace fasinjoji masu yawa a jihar Kogi bayan tare motarsu da ya fito daga kudu yana hanyar zuwa birnin tarayya Abuja.
Babbar Kotun birnin tarayya Abuja ta amince da bukatar bayar da Belin shugavan jam'iyyar Aaoga wanda ake zargin da haɗa takardar hukuncin Kotun koli na karya
Gwamnatin tarayya ta saka kamarorin CCTV a taragwayen jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna domin inganta tsaro. Saidai har yanzu ba a kammala aikin da ake yi ba.
Abuja
Samu kari