Abuja
Ministan babban birnin tarayya Abuja, malam Mohammed Bello ya bada umurnin a kama jami'an hukumar kula da gine-gine a Abuja bayan ruftawar wani gini mai bene 2.
Wasu masu sana'ar POS a garin Abuja sun fallasa yadda suke siyan tsofaffin kudi da sababbi daga ma'aikatan banki da tsada. Shiyasa suke zuga ribarsu a kai.
Labarai da ke shigowa sun nuna cewa wani gini mai bene hudu ya rufta a unguwar Gwarimpa da ke babban birnin tarayya Abuja inda mutane da dama suka makale a ciki
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bayyana inda aka samu matsala tun farko game da wahalar samun sabbin kuɗi, yace sabon tsarin yana da amfani.
Wata yarinya yar jami'ar brini tarayya Abuja ta yi kokarin haddasa gobara a dakin kwanan daliba mata ranar Litnin kuma tayi barazanar kashe duk wanda ya hanata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa babu gwamnati da z ata iya magance matsalolin Najeriya ita daya.Ya sanar da hakan a taron NBA da aka yi a Abuja.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, an kama wasu mutane da ake zargin suna siyar da sabbin Naira ga mazauna a babban birnin tarayya Abuja a cikin makon nan.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce yan Najeriya suna da wanu zabin bayan APC, da PDP.
Bayanan da muka samu sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar kama wani Bello Ƴellowa, wanda ake zargin yana da hannu a harin da aka kaiwa jirgin kasan Kd-Abj
Abuja
Samu kari