Abuja
Gobara ta lashe wasu gine-gine a ginin majalisar tarayyar Najeriya da ke birnin tarayya a Abuja. Gobarar ta faru ne a yammacin ranar Alhamis a bene na biyu, dak
Dakarun yan sanda sun saurin shiga tsakani suka ceci wasu yan damfara uku yayin da fusatattun mutanen yanki suka yi yunkurin ganin bayan su a birnin Abuna.
Ana tuhumar Usman ne tare da tsohon Akanta-Janar na Tarayya, AGF, Ahmed Idris kan wasu kudade da aka nema aka rasa a ofishin akanta janar, Vanguard ta ruwaito.
Yan ta'addan da suka kai hari a jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna a ranar 28 ga watan Maris, sun sake sako mutum bakwai da suka hada da yan gida daya da mace. Su
Shakka babu zaman birnin tarayya Abuja na masu hannu da shuni ne. Wata budurwa ta yi bidiyon wani gidan haya da aka nuna mata kuma ta ce N750,000 za a bada shi.
Yayin da matsalar tsaro ke kara ta'azzar, konturola janar na hukumar tsaron sibil Defence ya kira manyan jami'an hukumarsa zuwa wani taron gaggawa a Abuja.
Kwamishinan Hukumar Rarraba Haraji na RMAFC mai wakiltar birnin tarayya Abuja, FCT, Alhaji Musa Tanko Abari, ya rasu. Wani dan uwan marigayin, Isiyaku Musa, wan
FCT, Abuja - A wata ganawa da ya yi da wasu ‘yan Najeriya kwanan nan a birnin Landan, Dayo Isra’ila, shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Congress (APC).
Masu fama da gidajen haya za su cigaba da wahala, doimin an gano duk da halin da aka shiga a lokacin COVID-19, darajar filaye da gidaje na haya bai fadi ba.
Abuja
Samu kari