Abuja
Abuja - Rundunar ‘yan sandan Najeriya (NPF) ta gayyaci ‘yan kasa masu sha’awa shiga aikin Dansanda da sun yi rajistar shiga kwalejin Karatun dansanda na digiri.
Abuja - Ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, a ranar Alhamis ya roki kamfanin Google da ta hana mambobin kungiyar ‘yan asalin Biafra (IPOB
Shugaban marasa rinjaye na majlisar wakilan Najeriya, Ndudi Elumelu, yayi kira ga abokan aikinsa da su kiyayi Abuja a yayin hutunsu saboda halin tsaron kasar.
Yan kasuwar Man Fetur sun bayyana cewa mai yuwu indai baa samu wata hanya ba, layin Man Fetur zai dawo sabo a babban birnin tarayya Abuja domin direbobi sun Ja
Abuja - A daren ranar Talata wasu jami’an sojojin Najeriya da suka hada sojin ruwa, sojin kasa da sojin sama suka koka kan jinkirin da gwamnatin tarayya ta yi .
A yau Laraba ne sakateriyar PDP ta cika makil da jama'a yayin da rikici ya barke a PDP kan tikitin takarar gwamna a jihar Delta a 2023 mai zuwa nan kusa...
A wani yunkuri na kawar da fargabar mazauna Abuja dangane da barazanar tsaro da ake gani a baya-bayan nan, Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, IGP Usman.
Babbar mota ta fada kan wani Dattijo a titi, an maida yaransa 30 sun zama marayu. Ba wannan ne karon farko da aka ji katuwar mota ta murkushe wani mutumi ba.
Abuja- Farashin sufurin jirgin sama ya kara tashi a Najeriya yayin da fasinjoji ke kokawa inda yanzu ake biyan N135,000 daga Abuja zuwa Kano.Rahoton Aminiya.
Abuja
Samu kari