Abuja
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja bayan ya mika mulki ga Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. Ya shiga jirgin soji zuwa Katsina a hanyarsa ta zuwa Daura.
Shugaban kamfanin Daar Communications, mamallakin AIT da Raypower FM, Raymond Dokpesi, ya kwanta dama a birnin tarayya Abuja ranar Litinin 29 ga watan Mayu.
A yau Litinin 29 ga watan Mayu ne aka fatan rantsar da zababben shugaban kasa Bola Tinubu. An shirya yin bikin ne a Eagle Square, Abuja misalin karfe 10 na safe
An tafka ruwan sama a wurin taron bikin rantsarwa na shugaban kasa a yau Litinin 29 ga watan Mayu a Abuja, wanda hakan ya jawo tsaiko a wurin taron bikin na yau
Shugaba Buhari ya ce ya matsu ya koma Daura da ke jihar Katsina bayan ya gama mulkinsa a yau Litinin 29 ga watan Mayu, ya ce zai koma ne don kula da dabbobinsa.
Za a ji labari Gwamnan jihar Kano mai barin gado, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gamu da cikas a bukin rantsar da sabon shugaban kasa a Eagle Square da ke Abuja.
Mai martaba Sarkin musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya shawarci zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, kan samo hanyoyin ciyar da ƙasar nan gaba.
Shugaba Buhari ya bayyana bin dokan kundin tsarin mulki na bayyana kadarorinsa kafin da kuma bayan ya shiga ofishinsa haka ne zai inganta aiki da bin ka'ida.
Babban birnin tarayya zai cika ya tumbatsa yayin da manyan baki da gida da waje za su hallara don halartan bikin rantsar da zababben shugaban kasa, Tinubu.
Abuja
Samu kari