Abuja
Mukaddashin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abubakar Kyari, ya tabbatar da rahoton cewa Abdullahi Adamu da Sanata Iyiola Omisore sun yi murabus daga muƙamansu.
Babban mai kula da majami'ar Redemption Christian Church of God RCCG,Rabaran Fasto Enoch Adeboye ya musanta zargin cewa ya na amfani da kwankwamai a majami'arsa
Rahotanni daga sakatariyar jam'iyya mai mulki da ke Abuja sun nuna cewa Sanata Iyiola Omisore, ya bari ɗaƙin taron gaggawa na APC ba tare da ya ve komai ba.
Hukumar Yaki da Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta yi nasarar kama wasu mutane da kayan maye ciki har da wata lauya da aka kama a jihar Lagos mai suna Helen Ebikpolade.
Ƴan bindiga sun sace mutum biyu a yankin Mpape na birnin tarayya Abuja cikin tsakar dare. Jami'an ƴan sanda sun ceto mutanen bayan fafatawa da ƴan bindigan.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya hadu da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, a wajen wani daurin auren Mohammed Bunu da Ikramullah.
Babban Basaraken Benin, Oba, mai martaba Ewuare II ya buƙaci ɗaukacin 'yan Najeriya su goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin aiki ya zo ya zuba.
Tsohon sanatan Kaduna ya yi martani kan tallafin N8,000 da Tinubu zai bayar inda ya ce kafin 'yan Najeriya su karbi kudin ya kamata su yi addu'a don kariya.
Shugaban Najeriya, Alhaji Bola Ahmed Tinubu ya gana da Oba na Benin, mai martaba Ewuare II a fadar shugaban kasa da ke babban birnin tarayya Abuja ranar Jumua.
Abuja
Samu kari