Abba Gida-gida
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta hana hawan Sallah a jihar da Mai martaba Muhammadu Sanusi II ke shirin yi. Hakan na zuwa ne bayan Aminu Ado Bayero ya janye.
Tsohon shugaban karamar hukumar Nassarawa, Auwalu Lawan Shuaibu Aronposu, ya bayyana yadda ya taimaka wa gwamnatin NNPP wajen dare wa mulkin Kano.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gana da mai martaba Muhammadu Sanusi II, Sarkin yakin Kano, da Wamban Kano bayan Aminu Ado ya dakatar da hawan sallah.
Mutane da dama sun bayyana ra'ayo'yi bayan Aminu Ado ya janye hawan sallah a jihar Kano. Mutane sun yaba masa da bukatar hakura da mulkin Kano baki daya.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya amsa koken jama'a da bin umarnin manya wajen dakatar da bikin bawan Sallah a Kano kamar yadda aka tsara a baya.
An shiga jimami a jihar Kano da kewaye, yayin da aka samu labarin rasuwar Abdullahi Tanka Galadanci, babban mai taimakawa gwamnan Kano kan Rediyo.
Sarkin Kano na 16, mai martaba Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin shugaban karamar hukumar Bichi, Hakimin Bichi yayin da ake maganar hawan sallah.
Wasu daga cikin mazauna Kano sun bayyana fatan sarakuna da sauran masu ruwa da tsaki za su ajiye batun gudanar da hawan Sallah don kare rayukan jama'a.
Malamin addinin musulnci, Sheikh Lawan Abubakar Shu'aibu Triumph ya roki sarkin Kano 15, Aminu Ado Bayero a kan ya hakura da batun hawan Sallah a jihar.
Abba Gida-gida
Samu kari